13
7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 1/13 Hanyoyin Amfani da Zakkah a wannan Zamani Dr. Ahmad Bello Dogarawa Abu Abdir-Rahm ān Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jami’ar Ahmadu Bello, Zaria +2348026499981 ([email protected])

Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

Embed Size (px)

Citation preview

Page 1: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 1/13

Hanyoyin Amfani da

Zakkah a wannan Zamani

Dr. Ahmad Bello Dogarawa Abu Abdir-Rahmān

Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jami’ar Ahmadu Bello, Zaria 

+2348026499981 ([email protected])

Page 2: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 2/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

Zakkah ita ce rukuni na uku a cikin rukunan Musulunci.

Ambatonta bisa ma’ana  na Shari’ah  ya zo sau 30 a cikinAlqur’ani; sau 27 daga ciki an gwamata tare da Sallah.

Haka nan an ambaci Zakkah da lafazin  ا/  ا sau 12,

kamar yadda ta zo da wasu lafuzza daban a cikin Alqur’ani.

Hadisai sun zo da bayanin umurni da aka yi game da Zakkah,

da bayani a kan wajibcinta, da laifin qin fitar da ita, da

wajibcin yaqar waxanda suka qi ba da ta (a haqqin hukuma),

da halascin qwatarta daga waxanda suka hanata (a haqqinhukuma), da bayanin nau’o’in dukiyar da a ke yi wa Zakkah,

da dangogin waxanda a ke ba Zakkah.

Muqaddima a kan Zakkah [1]

Page 3: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 3/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

An ambaci Zakkah cikin Shari’o’in waxanda suka gabata

An yabi waxanda ke fitar da Zakkah, kuma a zargiwaxanda ke hanata, sannan a ka bayyana uqubar da ke

tattare da hanata.

An bayyana fa’idodi da hikimomi masu yawa game da ita:1) Alama ce ta cikar Musuluncin bawa, kuma hujja ce ga Musulmi (

  او

)2)  Xa’a ga Allah da zartar da UmurninSa

3) Alama ce ta godewa ni’imar  Allah

4) Tabbatar da soyayya da qauna tsakanin mawadata da mabuqata

5) Tsarkake zuciya da nisantar da rai daga rowa

6) Tarbiyyantar da Musulmi a kan xabi’ar  kyauta, da karimci, da tausayi

7) Jawo albarka da qaruwa ga dukiya, da ba ta kariya daga musifu da bala’o’i 8) Mai da al’umma ta zamanto kamar iyali guda xaya

9) Dalilin saukar alhairi, da tunkuxe saukar azaba

10) Hana yaxuwar laifuffukan da ke da alaqa da dukiya, kamar sata, fashi, da sauransu

Muqaddima a kan Zakkah [2]

Page 4: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 4/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

Abubuwan da a ke fitarwa Zakkah na da yawa, amma za a

iya tattauna su a qarqashin abubuwa guda huxu:1) Kayan noma da a ke xaukar su a matsayin abinci kuma a ke iya ajiye su

zuwa wani lokaci, ba tare da amfani da na’u’rar  da za ta hana su lalacewa

 ba.

2) Dabbobi da suka haxa da raquma, da shanu, da awaki, waxanda ke yin

kiwo da kansu ko a ke kai su kiwo, don sayarwa ko samar da madara.3) Qaddarorin kasuwanci da suka haxa da filayen sayarwa; da dabbobi

(kamar kaji, da zabi, da tantabaru, da jimina, da talo-talo, qwa-qwa, da

kifi); da kayan abinci; da motocin sayarwa; da spare part ; da kayan

shago; da sauransu.

4) Tsabar kuxi (zinare, da azurfa, da nau’o’in  takardun kuxi na zamani) da

aka ajiye a gida ko a banki, ko wani waje daban, da kuxin da aka samu ta

hanyar ba da hayar gida ko wani abin amfani, da safara da mota, da

sauransu.

Muqaddima a kan Zakkah [3]

Page 5: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 5/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

Zakkah na da sharuxxa huxu:

1) Musulunci

2) ‘Yanci

3) Cikakkiyar mallakar nisabi

4) Zagayowar shekara (ban da kayan noma, da qananan

‘ya’yan  dabbobin da suka isa Zakkah, da ribar kuxin

kasuwanci, da rikazi , da ma’adanai 

Muqaddima a kan Zakkah [4]

Page 6: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 6/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

An iyakance dangogi takwas na waxanda suka cancanci

Zakkah, ba tare da sharxanta game su ba duka a lokaci xayawajen ba da Zakkah.

Allah (TWT) Ya ce:

ت

اءا كـ وا وا

ـؤ بووا

ار ووا

 

ااو اااو

[Taubah, 9:60]

A cikin Hadisin tura Mu’adhu  ibn Jabal (RA) Yemen,

Manzon Allah (SAW) ya ce:

"...أااؤئأدئا

"[Bukharida Muslim]

Waxanda a ke ba Zakkah [1]

Page 7: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 7/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

An iyakance dangogi takwas na waxanda suka cancanci

Zakkah, ba tare da sharxanta game su ba duka a lokaci xayawajen ba da Zakkah.

Allah (TWT) Ya ce:

ت

اءا كـ وا وا

ـؤ بووا

ار ووا

 

ااو اااو

[Taubah, 9:60]

A cikin Hadisin tura Mu’adhu  ibn Jabal (RA) Yemen,

Manzon Allah (SAW) ya ce:

"...أااؤئأدئا

"[Bukharida Muslim]

Waxanda a ke ba Zakkah [1]

Page 8: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 8/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

Jumhurun Malamai sun tafi a kan cewaا

, ya taqaita

ne ga jihadi da rai da makami don xaukaka addinin Allah. Waxansu Malamai sun shigar da aikin Hajji cikin

ا

,

saboda Hadisin Umm Ma’aqil (RAH). Ta ce:

راإ

إوأ

:ا 

واارل

:"أ

 

ا

".رواو

ااو

:"اا

"

Haka nan sun dogara da wasuآثر

 daga Sahabbai

ارا

:"كوا

"[Bukhari]ا

:أإاا

[Abu ‘Ubayd]

 

Waxanda a ke ba Zakkah [2]

Page 9: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 9/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

Waxansu Malamai sun shigar da duk wani abu da ke da alaqada taimakon addini, da yaxa shi cikin

ا

, kasancewar

hakan nau’i ne na jihadi.

Sun kafa hujja da waxannan dalilai:

: دوا ك

[Furqaan, 52]ار

ا

:("و

".ا

(19/280).ااحرا

"ازا

"(3/5):"رأاناووآا

".

ارحال

"اا

"(8/86):"أا

 واوةاوا

:"وشك

*

 

دوا ك

"اوأاآ

أووااأاروكادا

ؤلوذؤإوكااواوةاو

".

Waxanda a ke ba Zakkah [3]

Page 10: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 10/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

Haka nan sun dogara da Hadisin:

ااو

:"كو ا وا و

"أروا

داود

.

Daga cikin Malaman da suka shigar da harkokin da’awah cikin

ا

, kasancewarsa na’u’i  ne na jihadi, akwai:

Jamaaluddeen Al-Qaasimiy, da Shaikh Hussain Makhluuf,

da Shaikh Muhammad ibn Ibraaheem Aalish Shaikh, da

Shaikh Ibn Baaz, da Shaikh Yuusuf Al-Qardaawiy, da

Shaikh Abdullah Naasih Ulwaan, da Shaikh Muhammad

Saalih Al-Munajjid, da kwamitotin fatawa masu yawa.

Waxanda a ke ba Zakkah [4]

Page 11: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 11/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

Daga cikin maganganunsu:

ااإآاحرا

: "وأأةكا

واإإاوااودا

أا

"."وااإآا

"(4/142).

واواكاا

:"اااااإ

امإااواكوإاداراي

اوشدوااوارادا

".

ااكواووى

"(25).

وا

:"…

ااراا ااا

..داواكوإادوأ

اوكاام

..ا

"

Waxanda a ke ba Zakkah [5]

Page 12: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 12/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

اا

:"إ

"

ا

"دااوعاو

ا

...دأدأد

...ادا

أأأ..اواامإف

اكأاوأنوأاكااد

...“

Ban da Shaikh Al-Qardaawiy, Malaman da ke ganin cewama’anar   "

ا

"   ta haxa da jihadi na da’awah  da yaxa

addinin Musulunci, ba su ganin halascin shigar da sauran

ayyukan alhairi kamar gina masallaci ko xaukar

xawainiyarsa, da gina makaranta ko asibitoti ko hanyoyicikin "

ا

" .

Waxanda a ke ba Zakkah [6]

Page 13: Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

7/23/2019 Hanyoyin Amfani Da Zakkah a Wannan Zakkah

http://slidepdf.com/reader/full/hanyoyin-amfani-da-zakkah-a-wannan-zakkah 13/13

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

(1ــــكااااو

:وشوطوأموائووم

ئو

-.وا

 (2

واكر

-ازاا

(3

)-.اا

(4إكا

-اشااارؤااإا

ادر

ا

(5أكااارا

-اا

(6ائاكاو

 

Daga Littafan da aka Nazarta